Siyasar Najeriya
Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya ya bayyana yadda hadiman gwamnatin Muhammadu Buhari suka yi kaca-kaca da goben Najeriya kafin miƙa mulki a 2023.
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta sanar da cewa ba ta son jin motsin ababen hawa daga 14 na tsadar dare zuwa 5 na yammacin ranar Asabar, 3 ga watan Fabrairu.
Babban sufetan ƴan sanda na kasa ya bada umarnin takaita zirga-zirga a wasu jihohi 26 da suka haɗa da Kano da Legas a lokacin zaɓen cike gurbi ranar Asabar.
Karamin ministan tsaron Najeriya ya caccaki kungiyar dattawan jihar Katsina bisa barazanar da ta cewa Arewa ka iya jingine Tinubu a zaben 2027 idan ɓe gyara ba.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedayiwa, ya naɗa wasu mutum hudu a matsayin kwamishinoni mako biyu bayan ya tsige su daga mambobin majalisar zartaswa SEC.
Magaji Mohammed, wani basarake a yankin Gwagwalada a Abuja ya b awa minista Wike sarautar Sarkin Yaki saboda yadda daga zuwansa ya ɗaɗdako aiki a karkara.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya roƙi al'ummar mazaɓun da za a yi zaben cike gurbi su nuan wa APC cewa sun gaji da ita a jihohi 9.m~
Dan takarar mamba mai wakiltar Chikun a majalisar dokokin jihar Kaduna ya samu ƙarin goyon ba gabanin zaɓen da za a yi na ciko a mazaɓar ranar Asabar.
Babban alkalin jihar Ondo, Mai shari'a Olusegun Odusola, ya rantsar da sabon mataimakin gwamnan jihar Ondo, Dakta Adelami, a wani taro yau Alhamis a Akure.
Siyasar Najeriya
Samu kari