Siyasar Najeriya
Bayan shafe kwanaki 5 a ofishin hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙi zagon ƙasa, tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatahi Ahmed ya samu beli a kotu.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya ayyana kansa a matsayin ɗan takara na halak a inuwar PDP, ya buƙaci Ighodalo ya taho su haɗa karfi da karfe.
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashin Shettima, Dakta Abdullahi Ganduje da wasu gwamnonin PDP da APC sun halarci janazar tsohon gwamnan jihar Ondo da ya rasu a 2023.
Jam'iyyar APC ta raba gardama, ta bayyana Satana Edo ta tsakiya a matsayin wanda ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar gwamna a zaɓen jihar Edo mai zuwa a 2024.
Hukumar yaƙi da masu cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta maka tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatahi Ahmed a gaban babbar kotun tarayya a Ilorin.
Babbar jam'iyyar adawa, PDP, ta dakatar da shugaban jam'iyya na ƙaramar hukumar Jere a jihar Borno tare da sakatarensa kan rashin ƙadabi da ɗa'a.
Wata mata daga cikin deleget ta haihu lami lafiya a Otal ɗin da ake aje su gabanin zuwa kaɗa kuri'a a zaben fidda ɗan takarar gwamna na PDP a jihar Edo.
Kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Honorabul Emomotimi Guwor, ya rantsar da sabbin mambobi biyu na jam'iyyar APC bayan sun yi nasara a zaben cike gurbi.
Attajirin ɗan kasuwa kuma lauya, Asue Ighodalo, ya samu nasarar zama ɗan takarar gwamnan jihar Edo karkashin inuwar Peoples Democratic Party (PDP).
Siyasar Najeriya
Samu kari