Siyasar Najeriya
Dan takarar gwamnan PDP a jihar Edo, Asue Ighodalo ya sha alwashin tabbatar da ya tsaya da kafafunsa ba tare da barin wasu suna juya shi kamar waina ba.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya gatgaɗi shugabannin Afirka da su tashi tsaye su tunkari ƙalubalen da suka addabi matasa tun kafin lokaci ya ƙure.
Tsohon mataimakin shugaban APC na shiyyar Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya ce babu ta yadda jam'iyyun adawa da za su iya kifar da Tinubu a zaɓen 2027.
Wasu ‘yan ta'adda da ba a san ko su wanene ba ne sun kai wa kwamishinan muhalli na jihar Oyo, Honarabul Mogbanjubola Olawale Jagaban hari a ranar Litinin.
Rikicin shugabanci ta taso jam'iyyar APC a gaba a jihar Enugu. Tsagin da ke samun goyon bayan shugaban jam'iyyar na kasa, ya dakatar da mambobi 20.
Sabon rikici ya kunno a kai a APC reshen Benuwai yayin da tsagin kwamitin shugabancin rikon kwarya na Omale da na bangaren Austin Agada suka fara nunawa juna yatsa.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kogi ta fara shirin daukar matakin ladabtarwa kan sanata Dino Melaye biyo bayan sukar da ya yiwa shugabanninta na kasa.
Dan takarar gwamnan Edo karkashin jam'iyyar AAC, Udoh Oberaifo ya ce ya tsallake hare-hare 'yan bindiga da ke son kashe shi har sau uku a wajen yakin neman zabe.
Jigon jam'iyyar APC a jihar Rivers, Cif Eze Chukwuemeka Eze, ya bayyana cewa 'yan Najeriya ba za su zabi Shugaba Bola Tinubu ba a zaben 2027 da ke tafe.
Siyasar Najeriya
Samu kari