Siyasar Najeriya
Dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar Action Alliance (AA) a zaben jihar Edo, ya janye daga yin takara. Ya marawa dan takarar APC baya.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana cewa zaben gwamnan jihar da ke tafe a mutu ko a yi rai ne. Ya bukaci jama'a su fito su zabi jam'iyyar PDP.
Shugaban jam'iyyar PDP na yanzu ya bayyana alakar da ke tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar Rivers da kuma tasirinsa ga zaben da aka gudanar bara.
Shugaban jam'iyyar PDP ya bayyana kadan daga abubuwan da suka jawo dan takarar gwamnan Kogi a zaben da ya gabata. Ya kuma kare matsayar jam'iyyar.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Iliya Damagum, ya sha alwashin cewa za su kare kuri'unsu da jininsu a zaben gwamnan jihar Eɗo da ke tafe.
Umar Iliya Damagum ya ce babu wata jam’iyya mafi girma a kaf nahiyar Afrika PDP. Ambasada Umar Iliya Damagum ya ce an kawo APC, NNPP da LP ne domin cin zabe.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake fitowa ya nuna yatsa ga gwamnonin jam'iyyar PDP. Wike ya ce bai ci amanar jam'iyyar ba.
A ranar 21 ga watan Satumba, 2024 INEC ta tsara gudanar da zaɓen gwamna a jihar Edo, mun tattaro muku ƴan takara 3 na sahun gaba da za su kata a zaɓen.
Jam'iyyar APC ta zargi Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue da kokarin kawo tsaiko a rikicin jam'iyyar a jihar da ke faruwa inda ta ce yana mata zagon kasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari