Siyasar Najeriya
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Sanata Adams Oshiomhole ya ce gwamnan Edo mai barin gado ya gama yawo a siyasance, ya faɗi haka ne bayan kammala zaɓe.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce za su yi amfani da dabarun siyasar Edo wajen karbe wasu jihohi a shiyyar Kusu maso Gabas.
Yayin da APC ke ci gaba da murnar nasarar da ta samu a zaɓen gwamnan jihar Edo, ƴan takararta sun samu nasara a zabukan ciyamomi da kansiloli a Sokoto.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya fara tuntuɓar tsagin da suke kokarin sauke muƙaddashin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Damagum.
Mai shari'a Inyang Ekwo na wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ya kori da karar da aka shigar a gabansa na nemana tsige Abdullahi Ganduje daga shugaban APC na kasa
A ranar Asabar da ta wuce ne aka yi zaɓen gwamna a jihar Edo kuma APC ta samu nasara, sai dai aka ganin rikicin Obaseki da wasu ƙusoshi 5 ne ya kada PDP.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta sanar da cewa za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da safiyar ranar Lahadi.
Tawagar jami'an 'yan sanda sun kori gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki daga harabar ofishin hukumar zabe ta kasa da ke birnin Benin, babban birnin jihar.
Mataimakin Sufeto-Janar na 'yan sandan Najeriya, Frank Mba, ya bayyana cewa masu kada kuri'a sun fito sosai domin gudanar da zaben gwamnan jihar Edo.
Siyasar Najeriya
Samu kari