Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, ya bayyana dalilin fadawarsa cikin siyasa tun 1987 ba ji ba gani inda ya ce talauci ne kawai ya yi masa katutu.
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, ya bayyana yadda suka biya mata don yin zanga-zanga a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Tsohon ɗan majalissr tarayya, Hon Tajudeen Yusuf ya ce girman kan Atiku da kuma shiga hurumin Allah inda ya ɗauka dole shi zai ci zaɓe ne ya jawowa PDP faɗuwa.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i da Sanata Babba Kaita sun gana shugabannin SDP a Abuja. Shehu Musa Gabam na cikin wadanda suka halarci taron.
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma dattijon ƙasa, Pa Bisi Akande ya bayyana cewa Bola Tinubu ya gaya masa rashin lafiyar da ke masa ciwo kafin zaɓen 2023.
Gwamnonin PDP karkashin Sanata Bala Muhammad sun kira taron gaggaya a jihar Delta kan rikicin PDP. Za a yi taron ne bayan an ba hamata iska a taron PDP.
Shugaban majalissr amintattun PDP watau BoT, Sanata Adolphus Wabara ya jaddada buƙatar shirya taron NEC kamar yadda aka tsara domin warware rigingimu.
Tsohon gwmanan jihar Osun, Bisi Akande ya bayyana rawar da ya taka wajen shawo kan Bola Ahmed Tinubu ya amince da nemi zama shugaban ƙasa a zaɓen 2023.
Bayan ficewar tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola daga APC, Jam’iyyar NNPP a jihar ta bayyana shirinta na karɓarsa zuwa gare ta domin ci gaban jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari