Sheikh Ahmed Gumi
Yayin da ake ta cece-kuce kan kalaman Sheikh Ahmed Gumi kan ayyukan 'yan ta'adda, Gwamnatin Tarayya ta gayyace shi domin amsa tambayoyi kan lamarin.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya karyata cewa Sheikh Ahmed Gumi ya taka rawa wurin kubutar da daliban makaranta a jihar Kaduna inda ya ce ko sisi ba a biya ba.
Yayin da ake zargin wasu da ɗaukar nauyin ta'addanci a Najeriya, Sheikh Ahmed Gumi ya yi fatali da zargin inda ya ce 'yan bindiga da kansu suke nemo kudin shiga.
Sanannen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya nuna cewa akwai kuskure kan yadda sojoji ke amfani da karfin tuwa kan 'yan bindiga.
Sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya yi magana kan zargin daukar nauyin ta'addanci da ake yi wa Malam Tukur Mamu.
Yayin da ake fama da matsalar 'yan bindiga a Arewa, Sheikh Ahmed Gumi ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta yi afuwa da kuma sulhu da maharan domin dakile rashin tsaro.
Kungiyar dattawan Arewacin Najeriya ta goyi bayan yunkurin Sheikh Ahmad Gumi na ceto daliban makarantar da aka sace a Kaduna ta hanyar tattaunawa.
Sanannen malamin addinin musuluncin can, Sheikh Ahmed Abubakar Gumi, ya fadi kuskuren da gwamnatin tarayya ke yi wajen kawo karshen 'yan bindiga.
Shahararren Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan yin sulhu da Sheikh Ahmed Gumi ya ce zai jagoranta inda ya ce shi ma abin bincike ne.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari