Sheikh Ahmed Gumi
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya ce maganar da Sheikh Ahmad Gumi ya yi na kiran Nyesom Wike da shaidani abu ne da ba za a amince da shi ba.
Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da yaudarar Arewa da sunan tikitin Musulmi da Musulmi, ya caccaki Nyesom Wike.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dakta Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya tofa albarkacin bakinsa kan ziyarar da malaman Najeriya da sarakuna suka kai.
Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya koka game da halin tattalin arzikin da al’umma ta ke ciki. Dr. Gumi ya ce wasu ne ke zuga Bola Tinubu wajen gallazawa jama’a.
Ismail Hashim Abubakar dalibin ilmi ne da ya yi digiri a kasar waje. Abin da wannan Bawan Allah ya maida hankali kan wajen bincikensa shi ne Ja’far Mahmud Adam.
Fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bayyana wasu dalilai guda biyu da suka sa Tinubu bai wa sama da sojoji 100 umarnin.
Sheikh Gumi ya bayyana cewa, zai iya jagorantar sulhu tsakanin 'yan bindiga da gwamnati a yanzu. Ya bayyana dalilinsa na fadin hakan da yadda za a yi sulhun.
Za ayi karar Tukur Mamu a babban kotun tarayya mai zama a garin Abuja kwanaki bayan an cafke shi. Jaridar nan ta Daily Nigerian ta fitar da irin wannan labari.
Allah ya yiwa mataimakin limamin masallacin Sultan Bello na Kaduna, Mallam Isa Ibrahim Rasuwa. Marigayin ya rasu ne da safiyar yau Laraba a wani asibitin Kaduna
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari