Shehu Sani
Tsohon Sanata Shehu Sani ya shawarci gwamnatin Najeriya ta yi amfani da yawan 'yan kasarta domin ci gaba. Ya ce kamata ya yi Najeriya ta jagoranci Afrika a komai.
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana damuwa kan harin da Iran ta kai Isra'ila inda ya ce shugabannin duniya sun gaza shawo kan lamarin.
Sanata Shehu Sani ya ba Gwamnan Uba Sani shawara kan bashin jihar Kaduna da tsohon Gwamna, Nasir El-Rufai ya karbo inda ya ce ya kamata a bincike shi.
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan karbar bashi da tsogon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi a lokacin mulkinsa inda ya ce ya yi masa gargadi.
Bayan dakatar da Sanata Abdul Ningi daga Majalisar Dattawa har na tsawon watanni uku, Sanata Shehu Sani ya magantu kan lamarin inda ya mutum daya ne zai cece shi.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya jaddada cewar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari shine ya jefa 'yan Najeriya a mawuyacin hali.
Yayin da Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da amfani da rahoton Stephen Oronsaye, Sanata Shehu Sani ya yi martani kan lamarin inda ya ce akwai matsala.
Yayin da ake Allah wadai da kalaman malamin addini, Bello El-Rufai ya yi magana kan batun inda ya yi Allah wadai da kalaman malamin tare da neman kama shi.
Shehu Sani ya yi Allah wadai da kiran da Malamin Musulunci ya yi na neman a kasha matar Shugaban kasa Bola Tinubu, Sanata Oluremi Tinubu. Ya ce ba abun yarda bane.
Shehu Sani
Samu kari