Shehu Sani
Ana shirin nada sababbin Ministoci, Nasir El-Rufai ya yi maganar farko a Twitter. Kusan dai za a iya cewa Nasir El-Rufai ya na shagube ne ga duk wanda ya tsargu
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne aka fi sace kuɗaɗen Najeriya da ke.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya soki zabar tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle da Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi a matsayin ministan tsaro.
Sanata Shehu Sani ya yabawa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan hana karin kudin makarantun firamare da sakandare masu zaman kansu, ya ce abin a yaba ne.
Sanata Shehu Sani ya ce babban bankin Najeriya ne cibiyar gwamnati da ta fi kowacce aikata barna a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bayyana wasu dalilai kwarara guda biyar da ke jawo juyin mulki a Nahiyar Afirka ta Yamma, daga cikinsu akwai matsalar tsaro
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki matakin amfani da ƙarfi da kungiyar ECOWAS ke shirin yi akan sojojin da suka yi juyin mulki.
Labari ya bazu cewa sojojin juyin mulki na jamhuriyar Nijar sun sha alwashin halaka hamɓararren shugaban ƙasar Mohamed Bazoum muddun ƙungiyar ECOWAS ta yanke.
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi shagube kan kin tabbatar da Nasir El- Rufai a mukamain minista, ya ce yanzu tsohon gwamnan ya zama abin tausayi.
Shehu Sani
Samu kari