Cikakken Jerin Duka Lauyoyin Najeriya 58 da Su ka Tsallaka Zuwa Matakin SAN

Cikakken Jerin Duka Lauyoyin Najeriya 58 da Su ka Tsallaka Zuwa Matakin SAN

  • Hajo Sarki-Bello ta fitar da sunayen wadanda aka amince su zama SAN daga cikin lauyoyin da aka mikawa LPPC sunayensu
  • Sakatariyar LPPC ta ce Olukayode Ariwoola ya jagoranci zaman da aka yi na ranar Alhamis domin a tantance lauyoyin
  • Daga ciki akwai Babatunde Adeoye, Babaseyi Joseph, Emmanuel Moses Enoidem, Kehinde Olufemi Aina da kuma Nghozi Oleh

Abuja - Kwamitin LPPC na malaman shari’a a kasar nan zai bada shaidar zama SAN ga wasu cikin lauyoyin da aka gabatar da sunayensu.

Daily Trust ta ce sunayen lauyoyi 58 su ka isa gaban kwamitin, a karshe aka zabi 69 kadai.

Sakatariyar LPPC kuma Magatakardar kotun koli, Hajo Sarki-Bello ta fitar da jawabi, ta ce an dauki matsaya ne bayan taro na 159 da aka yi.

Kotun koli
Lauyoyi 58 sun zama SAN Hoto: Kotun koli, supremecourt.gov.ng
Asali: UGC

LPPC ta yarda Lauyoyi 58 su zama SAN

Kara karanta wannan

Mu 100 Mu Ka Auka Makaranta, Aka Yi Awon Gaba da Yara a 2021 – ‘Dan Bindiga

Alkalin Alkalai na kasa, Mai shari’a Olukayode Ariwoola ya jagoranci zaman da aka yi jiya.

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Mafi yawan wadanda aka yi waje da su malaman makaranta ne, rahoto Punch ya ce akwai Farfesoshi har 11 da ke jami’o’i da ba su tsallake ba.

A cikin Farfesoshi 12 da aka kai sunansu gaban kwamitin na LPPC, daya ne kurum aka amince ya zama SAN a yanzu, Farfesa Babatunde Oni.

Ga jerin sababbin SAN dinnnan kamar yadda aka fitar a rahoton The Cable:

Sababbin SAN a Najeriya

1. Felix Ota Offia, Esq

2. Lawrence Bankole Falade, Esq

3. Kingsley Osabuohein Obamogie, Esq

4. Folashade Abosede Alli, Esq

5. Abiola Isiaq Oyebanji, Esq

6. Bomo Olakunle Agbebi, Esq

7. Daniel Osinach Uruakpa, Esq

8. Oseloka Godwin Osuigwe, Esq

9. Babatund E Adeoye, Esq

10. Babseyi Sigismund Joseph, Esq

11. Emmanuel Moses Enoidem, Esq

12. Kehinde Olufemi Aina, Esq

Kara karanta wannan

Tinubu Ya Jawo Yaron Aminin Buhari, Ya ba Shi Mukami Mai Tsoka a Gwamnati

13. Ngozi Chido Olehi, Esq

14. Aaron Chileokwu Okoroma, Esq

15. Ibrahim Dalhatu Angulu, Esq

16. Olayiwola Emmanue L Afolabi, Esq

17. Sule Shu’aibu, Esq

18. Abiodun Olanrewaju Olaleru, Esq

19. Alfred Olufemi Atteh, Esq

20. Kazeem Adekunl E Sobaloju, Esq

21. Shehu Wada Abdullahi, Esq

22. Bamidele Ibironke Olawoye,Esq

23. Oluwaseyilayo Akinkunmi Ojo, Esq

24. Funmi Falana, Esq

25. Felix Tamara Udenke Mefa Okorotie, Esq

26. Oluwagbenga Seun Ajayi, Esq

27. Friday Ramses Aku Onoja, Esq

28. John Agada Elachi, Esq

29. Bola Razaq Gold, Esq

30. Paul Kasimanu Wamad Uemene, Esq

31. Rafiu Oyeyemi Balogun, Esq

32. Oluwole Aladedoye, Esq

33. Paul Yn Osobhase Abhulimen, Esq

34. Jonathan Taidi Gunu, Esq

35. Tochukwu Jude Onyiuke, Esq

36. Olukayode Abraham Ajulo, Esq

37. Christpher Adapar Umar , Esq

38. Chibueze Ogechi Ogbonna,Esq

39. Yemi Adewale M’sbaudeen Adesina, Esq

40. Omoyemi Lateef Akangbe, Esq

41. Olumide Akin Wale Olujinmi , Esq

42. Musa Adamu Aliyu, Esq

43. Fidelis Chuk Wunonye Mbadugha, Esq

44. Onyemaechi Chkwudi Adiukwu, Esq

45. Kechukwu Philip Onuoma, Esq

46. Yakubu Philemon, Esq

47. Johnny Ugwugwaye Agim, Esq

48. Aliyu Lemu Ibrahim, Esq

Kara karanta wannan

Cikakkun Jerin Sunayen Littatafan 7 Da Gwamnatin Kano Ta Haramta Amfani Da Su a Makarantu

49. Isaiah Bozimo, Esq

50. Prisca Ozoiloesike, Esq

51. Yahaya Dan’asabe Dangana, Esq

52. Adeola Oluwaseun Adedipe, Esq

53. Adedayo Samue Ladedeji, Esq

54. Chikaosolu Ojukwu, Esq

55. Musaahmed Attah, Esq

56. Ayotunde Foluso Ogunleye, Esq

57. Olayemi Badewole, Esq

58. Babatunde Adetunji Oni Esq

Tattalin arziki zai farfado a Najeriya

An rahoto Kyari ya na bayanin yadda biyan tallafin man fetur da ake yi, ya nemi ya durkusar da kamfanin NNPCL a kwanakin baya.

A jawabinsa wajen taron da PENGASSAN ta shirya, shugaban NNPCL ya ce matatu za su soma aiki a bana, hakan zai taimakawa kasar.

Asali: Legit.ng

Online view pixel