Cocin Anglican
Wani rigimammen Fasto ya dirkawa matan aure da yan matan cocinsa akalla guda ashirin ciki a jihar Enugu. Matarsa ce ta kai kararsa wajen hukumar yan sanda.
A ranar Asabar da ta gabata ne aka yi jana’izar mahaifiyar Gwamna Rotimi Akeredolu, a nan aka ji Yemi Osinbajo ya na ba ‘Dan takaran APC, BolaTinubu hakuri.
Anambra - Wani babban Bishop na cocin Anglican dake Nnewi jihar Anambra, Rabaran Fada Ogbuchukwu Lotanna, ya yi murabus daga kujerarsa a Cocin kuma yayi bayani
Ana tunanin Natasha Uduaghan tana da alaka da wanda ake zargin ya hallaka mutane. Gwamnati Ta Bukaci a Damke ‘Yar Siyasar Adawa Bisa Zargin Kawo Ta’addanci
Cocin Anglican, reshen jihar Legas, ta sanar da rasuwar Archbishop na Ecclesiastical Province na Legas, Most Rabaran Bamisebi Olumakaiye. An sanar da rasuwar Mo
Akwai darussa da yawa a rayuwa wanda wani lokacin zaka ga canji, wani lokacin kunci ko akasin haka. Amma kadai hakan na faruwa ne ga wanda suke da hankalin.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya bada Naira miliyan 20 ga cocin katolika da ke jihar Benue. Rabara
Yan bindiga sun kai farmaki cocin Celestial dake yankin Felele a Lokoja, babban birnin jihar Kogi.’Yan bindigan sun kai mummunan harin ne da yammacin Lahadi.
Zababben Prelate na cocin Methodist ta Najeriya, Most Rabaran Oliver Ali Aba, ya bayyana mataimakin shugaban kasa, VP, Yemi Osinbajo a matsayin wanda kirista z
Cocin Anglican
Samu kari