Bikin Sallah
Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya bayan shafe kwanaki a kasashen faransa da Landan, ya sauka a jihar Legas domin yin Sallah a gida
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya ƙara kwanakin hutun babbar Sallah jar zuwa ranar Juma'a. Gwamna Namadi ya ƙara wa'adin kwana ɗaya kan wanda FG ta bayar.
Gwamnan jihar Neja, Muhammad Umar Bago, ya kubutar da wasu yan gidan yari 80 bayan ya biya naira miliyan N20m a matsayin kuɗin tara, ya roki su canja halayensu.
Wani malamin addini Musulunci a jihar Kwara ya gargadi Musulmi kan runtumo bashin dabba a lokacin sallah don yin layya, ya ce hakan ba dole ba ne a addini.
Fitaccen mawaƙin nan na kudancin Najeriya Portable, wanda kuma ake kira da Zazu Zeh Crooner, ya janyo muhawara a kafafen sada zumunta bayan da ya ɗora wani fai.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranakun hutun babbar sallah ta shekarar bana. Ta ayyana ranar Laraba, 28 ga watan Yuni, da ranar Alhamis, 29 ga Yuni a matsayin.
Kiristoci a jihar Kaduna sun yi fitar ɗango domin taya Musulmai aikin share filin masallacin da suke gudanar da sallolin Idi. Hakan ya faru ne a ƙaramar hukuma.
Bello Matawalle ya yi wa Zamfara kar-kaf, ya bar ma’aikata babu albashi, amma ya na rabon kudi. Shugaban APC ya ce ya raba masu N200m domin ayi hidimar sallah.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto, ya ba da umarnin cewa a yi gaggawar biyan ma'aikatan jihar, da kuma 'yan fansho kuɗaɗensu domin su samu damar gudanar da.
Bikin Sallah
Samu kari