Bikin Sallah
An sanar da ganin watan Ramadana a kasar Saudiyya, al'ummar Musulmi za su fara Azumi a kasashen duniya daban-daban. An sanar da hakan ne a yau Lahadi.
Ana ci gaba da duban watan Azumi a Najeriya, yayin da a kasar Saudiyya tuni aka sanar da an ga watan mai alfarma, za a fara azumi a ranar Litinin din nan.
Bayan auren mata 3 a lokaci guda, magidanci yayi harin karo amare 3 a Najeriya. Babban burin Tersugh Aondona a duniya bai wuce matasa su haifi yara akalla 35.
An ga wani bidiyon wani mutumin da ke jan sallah ya mutu yana tsaka da sallah a wani masallaci a kasar Indonesia. An ga lokacin da aka ci gaba da sallah.
Mawaki Davido ya janyo wa kansa fushin al'ummar musulmai, bayan ya yaɗa wani bidiyon da ya taɓa ƙimar addinin musulunci, inda ake wasa da Sallah a cikinsa.
Wata waka da yaron Davido, inda aka ga wani limami da mamun da suka fito a bidiyon suna tika rawa bayan da suka yi sallah a masallaci. Bashir Ahmad yai magana.
Musulmai da Kiristocin jihar Borno sun gudanar da sallar rokon ruwa a jihar da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. Hakn ya biyo bayan yadda aka ga damina ta dauke.
An dade ana sauraron ruwan sama amma har yanzu babu. A dalilin haka Gwamna Bala Abdulqadir Mohammed ya tura wakilci wajen sallar rokon ruwa da aka shirya a jiya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bar birnin Legas a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuli, zuwa Abuja, bayan shafe kwanaki 4 yana hutun babbar sallar Idi a Legas
Bikin Sallah
Samu kari