Sabon Farashin Man Fetur
Muhammadu Sanusi II ya ce dole gwamnati ta daina biyan kudin tallafin fetur, ya na da ra’ayin za a tsiyace muddin ba ta cire hannunta a kan lamarin mai ba.
Matatar danyen man fetur ta Dangote ta saka ranar kaddamar da matatar, Shugaba Buhari ne zai kaddamar da matatar Dangote da zata bada ganga fiye da 650,000.
Wata kungiya ta matasan arewa ta nuna rashin yardar da shirin da FG ke yi na dena biyan tallafin mai. Kungiyar ta ce hakan zai kara wahalar da talaka ke sha.
Gwamnati tayi nisa wajen shirye-shirye-dakatar da biyan tallafin fetur. Bankin Duniya ya ba Gwamnatin Najeriya $800m da za ayi amfani da su bayan cire tallafi.
‘Yan NLC da TUC sun nuna ba za su goyi bayan karin farashin man fetur ba. ‘Yan kwadago sun yi niyyar yi wa Bola Tinubu zanga-zanga kan cire tallafin man fetur
Kungiyar nan ta PENGASSAN ta manyan ma’aikatan fetur da gas a Najeriya ta ce idan aka cigaba da tafiya a haka, kimanin N360 zuwa N400 za a saida litar fetur
Lamarin da ya zo a makon nan na nuni da cewa, farashin danyen man fetur ya sauka a duniya, kuma hakan zai shafi Najeriya kai tsaye ta wasu hanyoyin masu yawa.
Gwamnati ta na yi wa ‘yan kasa tanadi domin idan an cire tallafi farashin mai zai karu. Amma har yau kwamitin Yemi Osinbajo bai gama aikin da aka daura masa ba.
Sai bayan zaben Gwamnonin jihohi sannan man fetur zai samu sosai. ‘Yan kasuwa sun shiga dar-dar bayan zabe, saboda haka aka daina zuwa dauko fetur daga Kudu.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari