Sabon Farashin Man Fetur
An ji ‘Yan kasuwa sun nuna sabon farashin da litar man fetur zai koma a Najeriya, sun yi gargadi a kan gaggawan janye tallafin man fetur ba tare da an shirya ba
Shugaban kasa bai amince a kara ko sisi a farashin fetur ba, Gwamnatin tarayya ta bakin Karamin Ministan man fetur, ta ce babu maganar karin farashi a Najeriya
Labaro ya zo mana cewa a makon nan ne Gwamnatin tarayya ta sanar da ‘yan kasuwa cewa su kara kusan 9% a kan abin da suke saida fetur, takarda ta kai gare su.
Wata motar hawa kirar sharon ta kone sakamakon gobara da ta yi yayin da ta ke hanyar fitowa daga gidan man NNPP da ke Club Road, Murtala Mohammed Way a Kano.
Babu mamaki nan gaba a daina yi wa Arewa gorin fetur domin Jihohin da ake tunanin za a iya samun danyen mai sun hada da Neja, Nasarawa, Borno, Yobe, Adamawa.
A jiya aka ji Karamin Ministan harkokin man fetur na kasa, Timipre Sylva ya ce NPC yana tafka asara ne a wajen saida man fetur saboda ana biyan tallafin fetur.
Za a samu labari cewa daga 2017 zuwa 2021, binciken da Jami’an EFCC suka gudanar ya tona cewa N12,998,963,178.29 aka biya barayi da nufin tallafin man fetur.
Bola Tinubu ya sha alwashin cire tallafin fetur idan aka zabe shi ya zama Shugaban kasa. ‘Dan Takaran na APC ya ce tsarin bai amfanar talaka sai masu kudi.
Bola Tinubu ya hakikance a kan janye tallafin man fetur, lita zai iya haura N400 a Najeriya. NNPCL da 'yan Kasuwa su na lissafin yadda farashin zai tsaya a N148
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari