Labaran Rasha
Shugaban kasar Ukraine, na neman mayaka daga kasashen duniya duk inda suka fito domin taya kasarsa yakar 'yan mamaya daga kasar Rasha mai makwabtaka dashi.
A yau Litinin ne aka yi zaman sulhu tsakanin Ukraine da Rasha tun bayan da kasashen biyu suka fara rikici tsakanin juna. Rasha ce ta fara farmakar Ukraine.
Wasu yan Najeriyan da suka makale a Ukraine sakamakon yakin kasar da kasar Rasha basu da niyyar dawowa gida. Ministan harkokin wajen Najeriya, Geoffrey Onyema.
Da alamu za a samu zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine yayin da bangarorin biyu za su yi zaman sulhu a yau Litinin. Rahoto ya bayyana cewa, yau za a zauna.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da fuskantar kalubale a kasar Ukraine, wasu kasashe biyu sun ba 'yan Najeriya damar shiga domin su fake ba tare da biza ba.
Belarus mai makwabtaka da Rasha da Ukraine ta shiga yakin da ake tsakanin Ukraine da Rasha. Ta shiga tsagin Rasham kuma tana shirin fara kai farmaki cikin Ukrai
Kasar Ukraine ta bayyana amincewarta ta zauna kasar Rasha domin a samu mafita kan wannan lamarin da ya tunkaro. An bayyana inda za a yi zaman tattaunawar..
Wasu yan Najeriya dake zaune kasar Ukraniya yanzu haka sun yi watsi da maganar gwamnatin tarayya na kwasosu daga can sakamakon yakin kasar da Rasha,Daily Trust
Ma'aikatar tsaro kasar Rasha ya bayyana cewa wani jirgin haya ya yi hadari a cikin kasar Rasha kuma an yi asarar rayuka da dama. Global Report ta ruwaito..
Labaran Rasha
Samu kari