Haduran mota a Najeriya
Wani mumunan hadari ya auku yau Lahadi a jihar Legas inda wata kwantena ta dira kan motar ban mai dauke da fasinjoji a karkashin gasar Ojulegba kuma mutum 9.
Yanzu muke samun wani mummunan labarin yadda wasu fadawan mai martaba Shehun Borno suka kone kurmus a wani hadarin da suka yi a hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Motoci uku dauke da magoya bayan jam'iyyar APC a jihar Zamfara sun tafka hatsari kan titin Gummi zuwa Bukkuyum. Mutum 8 sun mutu, gwamna ya dakatar da kamfen.
Wani mummunan hatsari yayi ajalin a kalla rayuka takwas a mahadar Nicon da ke babban birnin tarayya na Abuja.Ya hada da jama’a da ke titin suna jiran abun hawa.
Wasu mambobin jam'iyyar PDP 15 sun gamu da hatsari a hanyarsu ta zuwa gangamin yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar Filato ranar Talata da karfe 10:00.
Hukumar kiyayye haddura na kasa, FRSC, ta tabbatar da rasuwar fasinjoji 15, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a Koton Karfe da ke jihar Kogi.
Wani mutum ya shiga garari yayinda ta manta da matarsa tsakiyar daji cikin dare bayan ta sauka yin fitsari a hanya alhalin shi bai sani ba har ya ja motar.
An shiga firgici yayin da wasu motoci biyu suka yi karo, mutum b1 ya mutu, 8 sun jikkata a wani yankin jihar Anambra. An fara aikin jinya ga sauran fasinjoji.
Sabon mummunan hatsari ya ritsa da wasu mutum 12 a jihar Neja inda mutum takwas a take suka rasa rayukansu. Uku daga cikin 'yan sanda ne, 5 farar hulaa ne.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari