Haduran mota a Najeriya
An shiga jimami bayan aukuwar wani mummunan hatsarin mota a jihar Ondo. Mutum hudu sun rasu yayin da wasu mutum 10 suka samu raunuka daban-daban.
Hukumar kiyaye hadura ta kasa (FRSC) ta tabbatar da aukuwar wani hatsarin mota wanda ya ritsa da ababen hawa masu yawa a jihar Ogun. Wata mita ta fada kogi.
An yi garkuwa da wasu matafiya daga Umuahia na jihar Abia a cikin wasu manyan motocin alfarma guda biyu a karamar hukumar Olalamaboro ta jihar Kogi.
An samu asarar rayukan mutum shida a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Ebonyi. Wasu mutum 11 sun kuma samu munanan raunuka a hatsarin.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku ya yi sanadiyyar salwantar da ran wata amarya da kawayenta a jihar Neja. Mutane da dama sun jikkata a hatsarin.
Wani mummunan hatsari ya yi ajalin sabuwar amarya, ƙawaye 5 da wasu mutane a yankin Lukoro a jihar Neja da yammacin ranar Jumu'a, FRSC ta tabbatar.
An samu asarar rayuka bayan aukuwar wani mummunan hatsarin mota a kan titin Kaduna zuwa Kano. Hatsarin motan ya kuma jikkata wasu mutane da dama.
Deborah Ohamara, fitacciyar mai watsa shiri a kafar watsa labaran Nigeria Info FM ta mutu sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da ita a titin filin jirgi.
Gwamna Malam Dikko Umaru Radda ya aika da saƙon ta'aziyya ga iyalan waɗanda suka mutu sakamakon hatsarin mota mallakin gwamnatin jihar Katsina KTSTA.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari