Haduran mota a Najeriya
Hukumar kare afkuwar hadurra ta kasa (FRSC) ta gargadi masu ababen hawa kan daukar fetur a cikin jarkoki idan suna tafiya. Hukumar ta ce hakan zai haddasa gobara.
An samu asarar rayukan fasinjoji mutum 16 bayan motarsu ta gamu da mummunan hatsari a jihar Enugu. Motar ta bugi wata katanga ne sannan ta kama da wuta.
Dalibar jami'ar Abuja da ta bata ranar Jumu'ah ta rasu a hatsarin mota a hanyar Ludbe. Iyalan dalibar ne suka fitar da sanarwa a jiya Litinin da yamma
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a kan hanyar Okene-Lokoja da ke jihar Kogi. Hatsarin motan ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum 19.
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta karrama wasu jami'anta guda hudu bisa dawo da wasu makudan kudade da suka gano a wajen wani hatsari a Kaduna.
Gwamnatin jihar Kogi ta raba motoci da baburan ga jami'an bijilanti domin saukaka musu zirga-zirga a kokarinsu na magance rashin tsaro a jihar. Za a raba wasu
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Kogi, ya jawo fasinjoji da dama sun rasa rayukansu. Hatsarin ya ritsa da wasu motocin bas ne da wata tirela.
Rahoton da hukumar FRSC reshen jihar Kaduna ya yi nuni da cewa akalla mutane 13 suka mutu, wasu 40 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a birnin jihar.
Iyalan Mai Dalan Gombe guda 6 sun rasu a wani hatsarin mota da ya ritsa da su a hanyar Azare. Gwamnan jihar Gombe ya yi musu ta'aziyya kuma ya halarci janazar
Haduran mota a Najeriya
Samu kari