Jihar Rivers
Wani dan Banga ya bindige wani mutum kan ya kula budurwarsa a jihar Ribas. Kwamishinan 'yan sandan jihar, ya koka kan yawaitar 'yan banga, wadanda a lokuta da.
Asari Dokubo, ya mayarwa gwamnan jihar Ribas, Sim Fubara martani bisa kalamansa da ya yi na cewa jihar Ribas, jiha ce ta kiristanci. Dokubo ya ce kalaman da.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya musanta zargin shirya maguɗin zaɓe a jihar Rivers domin shugaba Bola Tinubu ya yi nasara a zaɓen shugaban ƙasa.
Wata budurwa ta bai wa mutane da dama mamaki yayin da ta kwashi kaya a babban kanti har na N1m bayan an ce mata kyauta ne kayan idan bai wuce dakika 60 ba.
Kotu ta yankewa shugaban cocin Altar of Solution and Healing Assembly da ke jihar Ribas, Chidiebere Okoroafor, hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kashe mutum 3.
Tsohon gwamnan jihar Rivers a Kudu maso Kudu ya bayyana cewa idan Shugaba Tinubu ya bashi mukami a gwamnatinsa ba zai karba ba har sai ya tuntubi mai dakinsa.
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen da suka shafi zaben gwamnan jihar Ribas ta kori ƙarar jam'iyyar APC bayan lauyanta ya roki Kotu ta cire jam'iyyar daga cikin.
An bayyana dan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi a matsayin wanda ya lashe zaben da gudanar a ranar 25 ga watan Faburairu a jihar Rivers ba Bola Tinubu ba.
Wani matashi ya bayyana yadda ya tura mahaifiyarsa madakata bayan da rigima ta barke a tsakaninsu saboda kudin da bai taka kara ya karya ba, bai yi danasani ba.
Jihar Rivers
Samu kari