Jihar Rivers
Tsagerun yan bindiga sun sace kwamishinar hukumar kidaya ta ƙasa mai kula da jihar Bayelsa, Gloria Izonfuo, a kan hanyarta ta zuwa Patakwal, birnin jihar Ribas.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da wanzar da juriya na addini yayinda ya godema Musulmai kan goyon bayan gwamnatinsa.
Rahotanni sun bayyana ranar da za a gudanar da zaɓen cike gurbi a jihar Rivers. Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), a jihar ta fitar da sabbin bayanan.
Wata tsohuwa mai safarar miyagun ƙwayoyi ta faɗa komar jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA) a jihar Rivers. An same ta kayan miliyoyi.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nuna goyon bayansa game da matakin zanga-zangar da 'ya'yan jam'iyyar PDP ke ci gaba da gudanarwa a Ofishin INEC na jiha.
Ga dukkan alamu rikici ya tsananta a jam'iyyar All Progressive Congress reshen jihar Ribas, SEC ya dakatar da shugaba da mai ba da shawara kan harkokin shari'a.
Rundunar ƴan sandan jihar Rivers ta gayyaci ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC, Tonye Cole, zuwa gabanta domin amsa wasu tambayoyi.
Magoya bayan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a jihar Rivers, sun cigaba da gudanar da zanga-zangar da suke yi a gaban ofishin hukumar zaɓen jihar.
Dan takarar gwamnan jihar Rivers, na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Tonye Cole, ya koka kan ƙulla-ƙullar da ake shiryawa jam!iyyar kan zuwa kotu.
Jihar Rivers
Samu kari