Jihar Rivers
Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta nesanta kanta da rikicin siyasar da ke faruwa a tsakanin Wike da Gwamna Fubara.
Gwamna Siminalayi Fubara ya taya murna ga Ministan Abuja, Nyesom Wike a ranar bikin zagayowar haihuwarsa duk da irin alaka mai tsami da ke tsakaninsu.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 a gaban mambobin Majalisar jihar guda biyar kacal bayan sauran sun sauya sheka.
Gwamnatin jihar Rivers ta ce ta yanke shawarar rushewa tare da gina sabon ginin majalisar dokokin jihar biyo bayan wata gobara da ta lalata wani sashe na majalisar.
Shugaban riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Rivers ya soki salon mulkiin Gwamna Siiminalayi Fubara bayan shafa wata shida kan mulki.
Majalisar dokokin jihar Rivers ta ayyana kujerun wasu 'yan majalisu 25 matsayin "wofi" biyo bayan sauka sheka daga PDP zuwa APC. Gwamna Fubara ya gabatar da kasafi.
Da sanyin safiyar yau Laraba ce 13 ga watan Disamba aka fara rushe Majalisar jihar Rivers tun bayan samun hatsaniyar siyasa a ranar 30 ga watan Oktoba.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi wa ayarin wasu motoci kwanton bauna a jihar Rivers. A yayin harin yan bindigan sun halaka sojoji hudu da direbobi biyu.
Wani lauya masanin doka, Kalu Kalu ya yi magana kan makomar kujerun yan maɓalisar jam'iyyar PDP 27 na jihar Rivers da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Jihar Rivers
Samu kari