Jihar Rivers
Wani sufetan 'yan sanda ya yanke hukuncin daukar ransa bayan da ya yi kuskuren harbin abokin aikinsa har lahira a jihar Rivers. Rundunar 'yan sanda ta fara bincike.
Wasu yan Najeriya sun nuna rashin jin daɗinsa bisa yadda Gwamna Fubara ya sa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninsa da Ministan Abuja, Nyesom Wike.
Wani bidiyo ya nuno makudan kudi da wani direban tasi ya tsinta a cikin motarsa. An rahoto cewa wani fasinjan Port Harcourt ne ya manta da shi a cikin motar.
Shugaba Bola Tinubu ya shiga ganawar gaggawa kuma ta sirri da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers da kuma tsohon Gwamna Peter Odili a fadarsa da ke Abuja.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Tarayya Abuja ta dakatar da hukumar INEC kan sake zaben 'yan Majalisu 27 da su ka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Rivers ta sake nanata cewa kujerun yan majalisar da suka sauya sheka zuwa APC, har yanzu babu kowa a kansu.
Shugaban tsagin Majalisar jihar Rivers, Martins Chike Amaewhule ya bayyana dalilan da su ka saka su barin jam'iyyar PDP zuwa APC yayin da ake rikicin siyasa a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike, ya gargadi yan siyasa da kada su cire tsanin da suka yi amfana da shi domin kai wa ga manyan mukamai.
Ana tsaka da rikicinsa da Gwamna Siminalayi Fubara, Wike ya dira birnin Port Harcourt tare da tawaga mai tarin yawa domin yin wani muhimmin abu a jihar.
Jihar Rivers
Samu kari