Jihar Rivers
Gwamnan jihar Rivers wanda aka dakatar daga ofis, Siminalayi Fubara, ya ziyarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya yi ziyarar ne a gidan Shugaba Tinubu da ke Legas.
Ministan birnin Tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya ce yana kuka duk lokacin da ya tuna yadda Siminalayi Fubara ya ci amanarsa duk da taimakon da ya yi masa.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya soki tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce ko alama bau ta yunwar abinci a wurinsa, sai dai yunwar mulki.
Rufe matatar man Fatakwal ya haddada cece kuce tsakanin masana da masu ruwa da tsaki a harkar kan fetur, an ci gaba da kira ga gwamnati ta sayar da matatu.
Gwamna Siminalayi Fubara da aka dakatar a Rivers ya ce Bola Tinubu ya yi hikima wajen saka dokar ta baci. Fubara ya ce zai yi sulhu da ogansa, Nyesom Wike.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), ya sanar da rufe matatar mai ta Port Harourt da ke jihar Rivers. Kamfanin ya ce ya yi hakan ne domin gudanar da gyara.
Shugaban jam'iyyar APC a Rivers ya ce za su karbi gwamna Siminalayi Fubara idan ya sauya sheka daga PDP. APC ta ce za ta mara masa baya domin cimma nasara.
An samu matsala a taron jin ra'ayin jama'a da aka yi a Rivers inda rikici ya ɓarke tsakanin magoya bayan Nyesom Wike da na dakataccen Gwamna Siminalayi Fubara.
Ya sanda a Jihar Rivers sun tabbatar da kama wata mata mai suna Gift bayan ta yanke mazakutar saurayinta a unguwar Diobu da ke Port Harcourt a jiya Alhamis.
Jihar Rivers
Samu kari