Rabiu Kwankwaso
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta tura yara da-dama zuwa Indiya su yi digirgir, kuma ta biyawa dalibai 57, 000 kudin jarrabawar gama sakandare na NECO da NBTE.
Rabiu Musa Kwankwaso ya yi jawabi a wajen walimar aurar da Hisbah ta gudanar, jagoran ya ce babu abin da ya ke yawan raba aure a duniyar yau irin duba waya.
Wani Malamin addinin Musulunci a jihar Kaduna da ke Najeriya Ustaz Aliyu Rasheed Makarfi ya na cikin malaman da su ke wajen auren gata da aka yi a Kano.
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya wakilci anguna 1,700 yayin ɗaura auren gata a fadar mai martaba Sarkin Kano yau Jumu'a.
Takaddama kan takardun karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta sanya an bankaɗo takardun karatun da ƴan takarar shugaban ƙasa na 2023 suka ba INEC.
Jam'iyyar NNPP ta mayarwa Atiku da martani cewa ya daina neman janyo dan takararta, Rabiu Kwankwaso cikin shari’arsa ta kalubalantar zaben nasara Shugaba Tinubu.
Jam'iyyar NNPP a jihar Kano ta bayyana cewa babban kuskuren da Tinubu ya yi shi ne na zaban Ganduje a matsayin shugaban APC, ta ba shi shawara ya dawo ga kwankwaso.
Abba Kabir Yusuf ya garzaya kotu domin ya iya zama a kan kujerar Gwamna a Kano. Lauyan da yake kare Bola Tinubu a kotun zabe, Wole Olanipekun SAN zai tsayawa NNPP
A Kano, wasu masu neman auren da Hisbah za ta yi su na da ciki, wasu sun kamu da HIV. HISBAH ta ce za a iya la’akari da su idan sun jurewa shan magunguna.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari