Rabiu Kwankwaso
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai dauki ga mutanen wasu kauyuka guda biyu a jihar wadanda suka kwashe shekaru suna fama da matsalar ruwan sha.
Jigon jami'yyar NNPP, Buba Galadima ya ce ko sisin kwabo Janar Sani Abacha bai sata ba a lokacin mulkinsa inda ya ce ba a taɓa samun shugaban kasa irinsa ba.
Yayin da farin jinin jam'iyyar NNPP ke neman dusashewa a Kano, jigon jam'iyyar, Razaq Adebirigbe ya ce wannan ba sabon abu ba ne a siyasa amma za su yi galaba.
Hukumar tsare-tsare da raya birane ta jihar Kano ta rusa wasu gidaje a Gurin Gawa, yankin ƙaramar hukumar Kumbotso duk da umarnin babbar kotun jihar.
Farfesa Ibrahim Muazzam, tsohon shugaban Hisbah ya bayyana yadda 'yan siyasa suka yi kokarin kawo rudani tsakanin hukumar da gwamnatin jihar kan ayyukan hukumar.
Sheikh Sa’id Aliyu Maikwano ya dauki wata matsaya da ta bambanta da ta sauran malamai, soki Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayin da rikicin Hisbah ta lafa a Kano.
Wata kungiya ta bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ya mika dajin Falgore ga Gwamnatin Tarayya don tabbatar samun kulawa ta musamman.
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar APC, Dakta Nasiru Gawuna ya samu kai ziyara jihar tun bayan mika mulki ga Abba Kabir Yusuf a watan Mayun 2023.
Bayan Malam Aminu Daurawa ya yi murabus daga kujerarsa, jigon APC, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yi martani kan lamarin inda ya ce abin da ya fada ya tabata.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari