Rabiu Kwankwaso
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta fitar da sabbin ka'idojin zabe inda ta ce kada tallafin kamfen ya haura N50m kuma ta hana ralli a makarantu, wuraren ibada.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama kuma jigo a jam'iyyar PDP, Osita Chidoka, ya soke ɗan takarar shugaban kasa a inuwar NNPP kan kalamansa na faɗuwar PDP.
Nextier ya yi hasashen yadda mutane za su zabi ‘yan takaran shugaban kasa. Hasashen kamfanin Nextier ya nuna jam’iyyar LP za tayi galaba a kan sauran jam’iyyu.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi bayanin zaman da aka yi tsakanin bangaren New Nigeria Peoples Party (NNPP) da na LP domin ganin an hada-kai da Peter Obi.
Mai neman zama shugaban ƙasa karkashin inuwar NNPP mai kayan daɗi, Rabiu Musa Kwankwaso, yace tawagar gaskiya da ta ƙunshi gwamnonin PDP na abinda ya dace.
Da ya Ribas domin ya kaddamar da ayyukan Gwamnatin Ribas, Rabiu Kwankwaso ya yabi Nyesom Wike, har yace Atiku Abubakar ba zai yi nasara a zaben shekarar 2023 ba
Gwamna Ganduje ya kalubalanci dann takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Kwankwaso da ya gwada yin taron gangami don nuna karbuwarsa a jihar idan zai iya.
Gwamnan PDP ya bayyana goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso. Ya ce zai masa kamfen idan yazo gangami jiharsa Ribas.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Kwankwaso a matsayin wanda zai iya hada Najeriya idan ya lashe zabe.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari