Rabiu Kwankwaso
Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin a fara shirin tura yaran Kano zuwa jami’o’in kasashen Duniya. Gwamnatin Kano ta dawo da tsarin Kwankwasiyya da aka saba da shi
Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi nadin mukamai. Abba Gida Gida ya ba Salisu Yahaya Hotoro, Salisu Muhammad Kosawa mukaman SA.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce har yanzu bai yanke shawarar sauya sabbin masarautun da tsohon gwamna Ganduje ya yi ba, inda ya ce duk jita-jita ce.
Gwamnan Kano ya bada umarni rugurguza shatale-talen gaban gidan Gwamnati. Sannan an cigaba da rushe gine-ginen shagunan da ke filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata
Majalisar jihar Kano ta zabi Jibrin Falgore a matsayin kakakin majalisar jihar ta 10, ya kasance kakakin ne bayan amincewar dan majalisa daga jam'iyyar APC.
Kungiyar goyon bayan APC ta gargadi gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, a kan lalata tarihin da magajinsa, Abdullahi Umar Ganduje ya bari da sunan rusau a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya mayar da martani kan barazanar sharara masa tafin hannu biyar a kumatu da tsohon gwamna Ganduje yayi.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a jihar Osun, ta yi martani mai zafi akan Abdullahi Umar Ganduje bayan ya yi barazanar marin jagoranta, Kwankwaso.
An gayyaci Rabiu Kwankwaso zuwa Aso Villa a kan rushe-rushen da ake yi, Kwankwaso ya fadawa Bola Tinubu Abdullahi Ganduje ya rika kwashe filayen talakawan Kano
Rabiu Kwankwaso
Samu kari