Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa maganar cewa akwai shirin sake tsayar da Goodluck Ebele Jonathan takarar shugaban kasa ba ta da tushe ballantana makama.
Jam'iyyar APC ta zama mai rinjaye a Majalisar Dokokin jihar Edo yayin da ƴan Majalisa huɗu daga PDP da LP suka tattara kayansu suka kƙma cikinta.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya bayyana yadda suka tsara yaƙar Atiku Abubakar tare da Gwamna Bala Muhammed na Bauchi amma ya ci amanarsu a zaɓen 2023.
Tsohon gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya yi magana kan rigimar siyasa inda ya ce idan Gwamna Fubara ya aikata laifi, majalisa ta tsige shi, domin ba laifi ba ne.
Rahotanni sun bayyana cewa akwai shirin da wasu 'yan siyasa ke yi na jawo tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ya sake neman kujerar a zaben 2027 mai zuwa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan rikicin siyasar jihar Ribas musamman tsakanin Fubara da Wike yayin da shugaban APC ya yi barazanar tsige gwamna.
Tsohon sakataren yada labarai a PDP, Kola Ologbodinya ya bayyana fargaba a kan yiwuwar rugujewar jam'iyyarsa, wanda ya danganta da hukuncin da kotu za ta yanke masu.
Kotun Koli ta yi zama kan shari'ar da ɗan takarar PDP, Agboola Ajayi ya shigar kan zaben Ondo inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Lucky Aiyedatiwa.
Tsohon ministan wasanni, Barista Solomon Dalung ya yi barka da shigar EL-Rufa'i zuwa SDP. Dalung ya ce SDP ce za ta gina kasa mai kyau a fadin Najeriya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari