Jam'iyyar PDP
Sakataren watsa labarai na jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) Publicity Secretary, Jihar Ebonyi, Chika Nwoba, ya yanke jiki ya fadi a kotu, The Nation ta
Jam'iyyar hamayya a ƙasar nan PDP tace ya kamata hukumomin tsaro su tuhumi shugabannin jam'iyyar AOC mai mulki bisa zargin taimakawa ta'addanci a Najeriya.
Tsohon Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Oyo, Hafeez Tijani Adiaro, ya rasu. Ya kwanta dama a yammacin ran Litinin, 10 ga watan Janairu.
Gwamnan Jihar Rivers kuma jigo a jam'iyyar PDP, Mr Nyesome Wike, ya bayyana cewa al'ummar Najeriya suna son jam'iyyar PDP ta kwace mulki daga hannun APC a 2023.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP ta bayyana cewa har yanzun ba ta ɗauki mataki kak cewa wani yanki ne zai fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa a babban zaben 2023 ba.
Jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta yi martani kan jawabin tsohon Gwamnan jihar Neja, Muazu Aliyu Babangida cewa an baiwa Arewa tikitin kujerar
Segun Sowunmi ya bukaci Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da ya bar jam'iyyar APC zuwa PDP domin cimma manufarsa na son zama shugaban kasa koda ba a yanzu ba.
Dr Babangida Aliyu, ya bayyana cewa jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta sake yanke shawarar mika tikitin shugaban kasa ga arewa a zaben 2023 mai zuwa.
Femi Fani-Kayode ya yi ikirarin cewa gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, zai kayar da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar idan suka yi takara a 2023.
Jam'iyyar PDP
Samu kari