Jam'iyyar PDP
Awanni 48 kafin fara gangamin kamfen na PDP, rikici ya sake barkewa a jam'iyyar kan yadda aka kashe kudin foma-foman da PDP ta siyar gabanin zabukan fidda gwani
Jigon jam'iyyar APC, Fani-Kayode, ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, zai zo ya doke PDP a matsayin babbar jam'iyyar adawa.
Kungiyar matasan PDP a arewa a sun gudanar da zanga zanga suna masu neman Shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya sauka daga kujerarsa a Katsina.
Jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta yi asarar daruruwan mambobinta inda suka sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kaduna.
Wasu mambobin jam'iyyun PDP da na SDP a jihar Oyo sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasar gabannin babban zaben 2023.
Birnin tarayya - Kwamitin yakin neman zaben Tinubu-Shettima ya siffanta dan takara shugaban kasa PDP, Atiku Abubakar, a matsayin jagoran mai raba kan mutane.
Kungiyar matasan jam’iyyar PDP mai adawa a arewa, ta bukaci shugaban jam’iyyar ta Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya yi murabus.
Kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar a zaben 2023 ya maida martani bayan Bola Tinubu ya biyewa kalaman Nyesom Wike, yana neman taba ‘dan takaran PDP a 2023
Jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta fara gudanar sabon zaben fidda gwanin gwamna gabanin babban zaben 2023 mai zuwa badi, Channels Tv ta ruwaito a yau Juma'a.
Jam'iyyar PDP
Samu kari