Jam'iyyar PDP
Jama'ar kafar sada zumunta sun yi ta cece-kuce bayan da wani bidiyo rubutu ya fito lokacin da yake rubutu a kan wata takarda da hannun hagu a wani wurin taro.
A ranar Litinin, 26 ga watan Disamba 2022, Atiku Abubakar ya dauko Hassana Maina ta zama Hadimarsa kan SDG. Budurwar ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya shiga zuciyar 'yan Najeriya da dama bayan ya taya gwamna Makinde murnar karin shekara.
Inatimi Spiff, tsohon sanata wanda ya wakilci Bayelsa ta Gabas ya mutu. Jigon na PDP wanda babban dan kashenin Atiku ne ya mutu a ranar Asabar, 24 ga Disamba.
Gwamna Dave Umahi ya ci Jam’iyyarsa tarar N5m a dalilin saba dokar Kamfe. Gwamnatinsa ta nuna rashin sanayya, ta ce a biya kudin ta asusun hukumar karbar haraji
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta rasa wani babban jigonta da 'ya'yanta 20,000 a jihar Plateau inda suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Samuel Bunmi Jenyo, hadimin gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya bada shaida a shari'ar da Gboyega Oyetola da APC suka shigar na kalubalantar nasarar Adeleke
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa yayi martani mai zafi kan gwamnan jihat Ribas, Nyesom Wike. Yace gwamnan yayi kaɗan ya ƙaƙabawa mutanen jihar ɗan takara
Tsohuwar shugabar matan jam'iyyar APC da ta sauka a baya-bayan nan, Hajiya Ahuwa Gumel tare da magoya bayanta sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP a Jigawa .
Jam'iyyar PDP
Samu kari