Jam'iyyar PDP
Kotu dake zamanta a jihar Kano ta yanke hukunci kan gardamar da ake yi na kujerar takarar gwamnan na PDP a Kano, kotun ta kori Wali ta tabbatar da Mohd Abacha.
Kwamishinar masana'antu ta jihar Abiya, Olawengwa, ta bayyana cewa ta yi murabus daga gwamnati kuma ta sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA saboda wasu dalilai.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya roki al'ummar jiharsa su duba mutanen ɗa suka cancanta, waɗanda zasu taimaka masu ba wai jam'iyya ba a zaben 2023 .
Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar APC Fetus Kyamo yace ya kamata a binciki jam'iyyar adawa ta PDP ko kuma a gayyaceta wajen jami'ai.
Sakataren yada labaran PDP na kasa, Debo Ologunagba ya kira taron menama labarai, ya fada masu Bola Tinubu ya cewa APC dole a fita a nemi mulki ko za a mutu.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi ajalin wani jigon jam'iyyar PDP a jihar Delta tare da Direbansa a hanyarsu ta zuwa wurin taron gangamin kamfe raɓar Laraba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP, AlhajiAtiku Abubakar.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a zaben 2023 zai yi takararsa karo na shida a tarihin zaben Nigeria
Jami'in hulɗa da jama'a na jam'uyyar PDP mai mulki a jihar Oyo, Akeem Olatunji, ya tabbatar da rasuwar jigon siyasa kuma tsohon sakataren jam'iyyar, Olayiwola.
Jam'iyyar PDP
Samu kari