Jam'iyyar PDP
Yayin da ake ci gaba da sanar da sakamakon kananan hukumomi a jihar Ribas duk yanayin ɗar-dar da ake ciki, Wike ya tabbatar da kalamansa na yi wa PDP zagon kasa
Bola Ahmad Tinubu ya bayyana tafiya kotu don tabbatar da an dakatar da PDP da LP daga dakatar da tattara sakamakon zaben shugaban kasa da ake yi a yanzun nan.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi a ranar Asabar a jihar Borno da ke Aewacin kasa.
Sakamakon zaben shugaban kasan da ya gudana a jihar Delta ya nuna yadda Peter Obi ya nuna wa Atiku da Okowa Allah da girma yake, ya lallasa su a jihar Delta.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana cewa zaben da ta gudanar yana da nagarta kuma ta shawarci jam'iyyun da suke zargin an musu magudi su tafi kotu.
Farfesa Mahmood Yakubu shugaban INEC ya ce kira da jam’iyyun Labour Party (LP) da People’s Democratic Democratic Party (PDP) suka yi na ya sauka bai dace ba.
Hukumar INEC ta bayyana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressive Congress (APC) Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa a Kogi.
Mai neman kujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya lallasa manyan abokan karawarsa a zaben Sokoto da Jihar Kebbi.
Hukumar zabe ta kansa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana zaben sanata mai wakiltan Zamfara ta tsakiya da na mazabar Gusau/Tsafe a matsayin ba kamalalle ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari