Jam'iyyar PDP
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a zaben 2023 karkashin jam'iyyar PDP, ya ce zai bar wa Allah sakayya idan bai yi nasara ba a kotu kan sakamakon zaben.
Wasu jihohi sun kai karar gwamnatin tarayya har gaban kotun koli a game da yadda aka gudanar da zaben shugaban kasa, sn yi dace duka wadannan jihohi na PDP ne.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa a shirye jam'iyyar sa take ta ƙulla ƙawance da Peter Obi, ɗan takarar Labour Party.
An dakatar da shugaban jam'iyyar APC bisa zargin ya zabi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa da aka yi ranar Asabar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ko kaɗan b ashi da labarin cewa Tinubu ya kafa kwamitocin da zasu nemi sulhu da yan takara 2023.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Sokoto, ta yi kira ga mambobin ta da su tabbatar sun yi duk mai yiwuwa wajen tsare ƙuri'un su a ranar zaɓen.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Adamu, ya caccaki jam'iyyun PDP da Labour Party. Shugaban yace akwai wata maƙarƙashiya.
Atiku Abubakar ya ce Gwamnonin PDP suka tsorata Peter Obi, suka yi sanadiyyar komawarsa LP. Da Obi ya zauna a PDP, babu wani abin da zai hana shi takara a 2023.
Babban jam'iyyar hamayya a Najeriya ta Peoples Democratic Party, PDP, ta yi watsi da nasarar da dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, ya samu a zabe.
Jam'iyyar PDP
Samu kari