Jam'iyyar PDP
Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar dan tsohon minista, Jerry Gana, Joshua Gana na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben majalisar Tarayya.
Atiku Abubakar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP ya caccaki ƙoƙarin da gwamnonin PDP suka yi na sasanta rikicin da ke tsakanin Wike, Fubara.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da nasarar Ireki Kingibe ta jam'iyyar LP a matsayin wacce ta lashe zaben Sanata a mazabar Abuja.
Wata babbar kotu a jihar Ribas ta hana majalisar dokokin jihar tsige Gwamna Siminalayi Fubara. An dai samu rikicin siyasa a jihar Rivers cikin kwanakin nan.
Ministan harkokin birnin tarayya na Abuja, Nyesom Wike ya yi karin haske a kan abin da ya haddasa rigimar siyasar da ake fama da ita a halin yanzu a Ribas.
Kotun sauraran kararrakin zabe ta tabbatar da nasarar Sanata Diket Plang na jam'iyyar APC da ke wakiltar Plateau ta Tsakiya, ya yi nasara kan Yohanna na PDP.
Kotun ɗaukaka ƙara ta ƙwace kujerar sanatan Benue ta Arewa maso Gabas daga hannun Sanata Gabriel Suswam, ta tabbatar da nasarar ɗan takarar jam'iyyar APC.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers, ya yi magana kan rashin jituwarsa da tsohon gwamnan jihar kuma ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike.
Gwamnonin Jihohin PDP sun jinjinawa kokarin Shugaban kasa Bola Tinubu wajen magance rikicin siyasar da ya kunno tsakanin Nyesom Wike da Gwamnan Ribas.
Jam'iyyar PDP
Samu kari