Jam'iyyar PDP
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Nasarawa da ke kalubalantar zaben Gwamna Sule Abdullahi a jihar wanda ya yi nasara a jam'iyyar APC.
Matasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP a jihar Nasarawa sun fito da yawansu don yin zanga-zanga gabannin hukunci mai muhimmanci da kotun koli za ta yanke.
Kuskure aka yi wajen tsige 'yan majalisun PDP irinsu Timothy Datong (Riyom); Rimyat Nanbol (Langtang); Moses Sule (Mikang); Salome Waklek (Pankshin) a Filato.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya yi godiya ga 'yan jihar bayan ya samu nasara a shari'ar zabe a Kotun Koli a ranar Juma'a 12 ga watan Janairu a Abuja.
Mai fashin baki a harkokin siyasa da al'amuran yau da kullum, Reno Omokri ya zayyano wasu dalilai tara da ke tabbatar da cewa mukin Tinubu ya fi na Buhari.
Na kusa da Goodluck Jonathan ya fadi wanda zai hana PDP lashe zabe a 2027. Reno Omokri ya ce idan Peter Obi bai tsaya takara ba, Atiku Abubakar zai iya nasara.
Majalisar jihar Rivers ta sake gayyatar kwamishinoni 9 da suka yi murabus a kwanakin baya don sake tantance su da kuma mayar da su mukamansu a jihar.
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan karar da dan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Rivers, kan zaben Gwamna Fubara na PDP.
Tsohon kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na Atiku Abubakar a zaben 2023, Daniel Bwala, ya bayyana martanin da Atiku ya yi masa bayan ya gana da Tinubu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari