Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya raba kyautar N10,000 ga dukkan ma'aikatan jihar domin gudanar da bukukuwan sallar cikin walwala a jihar.
Ana daf da gudanar da zaben jihar Edo a watan Satumba, kanin Gwamna Godwin Obaseki mai suna Benjamin Obaseki ya fice daga jam'iyyar PDP saboda rashin shugabanci.
Ɗan Majalisar Tarayya da ke wakiltar Ifelodun/Boripe da Boluwaduro a jihar Osun, Soji Adetunji ya gwangwaje ƴan mazaɓarsa bayan harin da matasa suka kai masa.
Gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth Gwamna ya sanya hannu a dokar haramta biyan makudan kudi na fansho ga tsofaffin gwamnoni da mataimakansu a jihar.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ayyana Bola Tinubu a matsayin gwarzo a siyasar Najeriya. Ya ce Tinubu ya taimaki Atiku Abubakar da sauransu.
Ɗan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jajantawa Shugaba Bola Tinubu bayan ya zame yayin taron dimukradiyya a Abuja.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta caccaki Atiku Abubakar da jam'iyyarsa ta PDP kan dora alhakin halin kuncin da ake ciki a kasa kan Shugaba Bola Tinubu.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta caccaki kamun ludayin mulkin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Rundunar 'yan sanda a jihar Edo sun kama kakakin yakin neman zaben gwamnan PDP, Reverend Olu Martins. An bayyana cikakken bayani da dalilan kama shi.
Jam'iyyar PDP
Samu kari