Jam'iyyar PDP
Ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya magantu kan gorin da ake masa kan taimakonsa da Bola Tinubu ya yi a siyasar Najeriya.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun, ya bukaci ƴarsa mai shekaru 30 da ta yi gaggawar fito mijin aure nan da shekara daya saboda ya gaji da ganinta.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Enugu, wasu ‘yan bindiga sun yi ajalin wani dan takarar PDP a karamar hukuma, Hon. Ejike Ugwueze.
Babban jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Cif Bode George, ya bukaci 'yan Najeriya da su karawa Shugaba Bola Tinubu lokaci ya gyara kasar nan.
A ranar Alhamis ne majalisar wakilai ta umarci kwamitinta kan da’a da alfarma da ya binciki Hon. Ikenga Ugochinyere, bisa zargin bata sunan majalisar.
Tsohon hadimin Atiku Abubakar, Daniel Bwala ya bayyana abubuwan da za su saka shi raba gari da Shugaba Bola Tinubu bayan kasancewa tare da shi na tsawon lokaci.
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta yi karin haske kan shirin hadaka da ake ta yadawa tana kokarin yi da jam'iyyun adawa inda ya ce babu kamshin a gaskiya ciki.
Jam'iyyar APC reshen jihar Ribas ta zargi Gwamna Siminalayi Fubara da cuwa cuwa kan wasu ayyukan da ya bude a jihar yayin cika shekara kan mulki.
Jigon PDP, Abdul-Aziz Na'ibi Abubakar ya jero sunayen Ministoci guda biyar a gwamnatin Bola Tinubu da ya ce sun kamaci kora saboda rashin katabus a shekara ɗaya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari