Jihar Plateau
A shekarar 2023 da ke shirin karewa, an yi wasu hukunce-hukuncen kotu da suka bi wa jama'a mamaki musamman ganin yadda kotunan suka yi hukunci 'yar bazata.
Yan bindiga sun sake kai sabon kazamin hari kan jama'a yayin da ake shirye-shirye bukukuwan kirsimeti a karamar hukumar Barkin Ladi da ke jihar Filato.
A yayin da wasu gwamnoni ke jiran rahoto daga majalisar jiharsu, tuni gwamnonin Katsina, Plateau da Delta suka sa hannu kan kasafin kudinsu har ya zama doka.
Gwamna Caleb Mutfwang ya yi martani kan jita-jitar da ake yadawa cewa ya gana da Tinubu kan hukunncin Kotun Koli da ake dako a shari'ar zaben jihar Plateau.
Daruruwan Musulmai ne su ka fito don yin addu'a ta musamman ga Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau yayin da ake shirin yake hukuncin zabe a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin sanatan da ke wakiltar Plateau ta Kudu a Majalisar Dattawa a yau Laraba.
Tsohon Ministan Wasanni, Solomon Dalung ya sanar da rasuwar mahaifinsa, Nimgbak William Fabong Dalung ya na da shekaru 105 a duniya bayan fama da jinya.
Simon Lalong ya bar majalisar ministocin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a hukumance domin ya karbi kujerar sa ta majalisar dattawa. Tinubu ya amince da murabus din.
Jigon APC, Mista Williams Dakwom, ya bayyana cewa Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Filato ba zai yi nasara ba a karar da ya daukaka gaban Kotun Koli.
Jihar Plateau
Samu kari