Jihar Plateau
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong, ya ce ya shiga rudani, yana tunanin ko ya tafi majalisar dattawa ko kuma ya ci gaba da rike mukamin minista.
Kotun yanki a Jos da ke jihar Plateau ta daure matashi mai suna Jemilu Bala watanni shida a gidan gyaran hali kan zargin satar Maggi da kuma sabulu.
Wasu gamayyar kungiyoyin damokradiyya sun yi Allah wadai da hukuncin Kotun daukaka kara ta Najeriya da ta tsige gwamnan jihar Filato, Caleb Muftwang.
Wata kotu a garin Jos, jihar Filato ta garkame wani lebura mai shekara 41 da haihuwa kan satar agwagin turawa uku da kashe su. An ba shi damar biyan tara.
Shugaban kungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi Allah wadai da harin bam kan masu Maulidi a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna.
Masu zanga-zanga daga ko ina a fadin Najeriya sun cika birnin Abuja don kalubalantar hukuncin shari'ar Kano da kuma sauran jihohin Zamfara da Nasarawa da Plateau.
Kotun Daukaka Kara ta zartar da hukunce-hukunce kan kararrakin gwamnoni hudu wadanda suka tayar da kura bisa zargin cewa an yi tufka da warwara a cikinsu.
Jigon jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga abin da zai iya faruwa a kotun koli game da karar da aka shigar kan matakin da za a dauka a kotun zaben.
Yayin da ake dakon hukuncin Kotun Koli, an yi hasashen wanda ya fi alamun haske a tsakanin Gwamna Abba Kabir na Kano da Caleb na Plateau da Dauda Lawal na Zamfara.
Jihar Plateau
Samu kari