Rikicin PDP
Ana zargin cewa wasu 'karnukan farautan APC sun sa wuta a ofishin yakin kamfen Jam'iyyar PDP a Jihar Gombe. Hakan ya jefa Alhaji Mohammed Barde a cikin matsala.
Mai neman kujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yace ya zauna tattaunawar lalubo hanyar sulhu da Wike ya kai sau 5
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP a jihar Gombe sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, jiga-jigan sun kasance fulogai a kwamitin yakin neman zabensa a jihar gombe.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sami gagarumin goyon baya yayin da manyan jiga-jigai da shugabanni a shiyyar arewa maso gabas suka jefar da tafiyat Atiku suka koma
Dan takarar kujerar shugabancin kasar nan a inuwar Labour Party yace yana ganin girman manyansa don haka ko me za ayi, ba zai iya taba Alhaji Atiku Abubakar ba
Hon. Yakubu Dogara yana neman tona asirin da babu wanda ya sani a PDP. Dogara Ya Yi wa Gwamnan Ribas kaca-kaca a kan goyon Atiku Abubakar maimakon Peter Obi.
Gwamna Wike na jihar Ribas ya caccaki Yakubu Dogara, tsohon kakakin majalisar wakilai, kan yadda ya canza daga yarjejeniyar da suka yi kuma ya koma bayan Atiku.
a ci gaba da fadi tsin warware takaddamar dake wakana a babbar jam'iyyar hamayya PDP, gwamna OKowa da Tambuwal sun garzaya gidan Obasanjo dake Abeakuta, Ogun
Gwamna Nyesom Wike ya maida martani ga masu jin haushinsa saboda ya yabi Muhammadu Buhari, yace ko bai kaunar Shugaban kasa, dole ya yarda shi ya biya su kudi.
Rikicin PDP
Samu kari