Rikicin PDP
Godwin Obaseki da Bukola Saraki sun halarci taron sulhun PDP. Amma ba a ga keyar Prince Uche Secondus, Nyesom Wike, Ifeanyi Ugwuannyi da Aminu Tambuwal ba.
Tsohon Gwamnan Benuwai ya bar hannun EFCC bayan shafe awa 10 a hannu. A cikin tsofaffin Gwamnonin da su ka sauka daga mulki, na jihar Benuwai aka fara cafkewa.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Imo a watan Nuwamba mai zuwa, gwamna Hope Uzodinma mai neman tazarce ya karɓi jiga-jigan PDP da suka sauya sheka.
Kotun karar zaben gwamnan jihar Osun, a ranar 19 ga watan Yuli ta yi fatali da karar da jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta shigar kan jam'iyyar APC.
Godswill Akpabio ya yi kokarin wanke kan shi daga zargin taba asusun gwamnati wajen kamfe. Daga baya dole Sanatan ya bayyana inda wadannan kudi su ka fito.
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya tabbatar da cewa alamu sun nuna uban gidansa, Nyesom Wike, na shirin tsallakawa zuwa APC, ya roƙi kar ya nesance shi.
An zargi Peter Obi da cin amanar Atiku Abubakar, waɗanda dukkanin su 'yan takarar shugabancin ƙasa ne a mabanbantan jam'iyyu. Wani fitaccen malamin addinin.
Shugabannin jam'iyyar PDP a jihar Imo sun ajiye muƙamansu tare da ficewa daga jam'iyyar gaba ɗaya. Sun ɗora alhakin hakan akan ɗan takarar gwamnan jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP ta sake samun kanta cikin rikici bisa goyon bayan na hannun daman tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a kujerar marasa rinjaye ta majalisa.
Rikicin PDP
Samu kari