Rikicin PDP
Daga zaben 2023 da ya samar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da kuma rikicin siyasa a wasu jihohi, Legit ta kawo manyan abubuwa 7 da suka shiga tarihin Najeriya.
Kungiyar kalibalar Ijawa ta zargi shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da karkata aɓangaren Wike a rikicin siyasar da ke waka a jihar Ribas, ta ce ba zata yarda ba.
Wasu 'yan majalisar tarayya sun dauki bangare dabam a rigimar PDP a Ribas. Boma Goodhea da Awaji-Inombek Abiante su na goyon bayan Simi Fubara a kan Nyesom Wike
Yayin da rigima ke kara kamari a jihar Ribas, Gwamna Fubara ya umarci dukkan kwamishinonin da magabacinsa ya bada shawarin a naɗa su gaggauta yin murabus.
Gwamna Siminalayi Fubara na PDP ya bayyana cewa gwamnatinsa ba zata yi ƙasa a guiwa ba wajen kare muradan al'ummar jihar Ribas tare da yi musu adalci.
Wutar rikici a jihar Rivers ta kara ruruwa yayin da kwamishinoni hudu suka yi murabus a ranar Alhamis. Kwamishinonin na goyon bayan Wike maimakon Gwamna Fubara.
An fara zawarcin Nyesom Wike gadan-gadan a PDP domin mika masa shugabancin APC. Shugabannin jam’iyyar APC na Ribas sun fito a mutum domin a yaki Simi Fubara.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya nanata cewa babu wata matsala a tsakaninsa da mataimakinsa kuma a shirye yake ya marawa masa baya a zaben 2024.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa ta fara nazari kan bin matakan tsige Gwamna Fubara na jihar Ribas daga kan madafun iko kan abiɓda ta kira take doka da oda.
Rikicin PDP
Samu kari