Rikicin PDP
Duk da yana PDP, Gwamnan Bauchi ya ce Bola Tinubu zai gyara Najeriya, Gwamnan ya ce yadda Tinubu ya kawo cigaba iri-iri a Legas, haka za ayi a Najeriya.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bar Sanata Samuel Anyanwu a muƙamin sakatarenta na ƙasa duk da ya yi takara a zaɓen gwamnan jihar Imo.
Gwamnan jihar Osun, Adeleke zai sha fama da shari'o'i daban-daban biyo bayan korar shugabanni da mambobin majalisar gudanarwa na hukumomin gwamnati huɗu.
Kwamitin gudanar da ayyuka na jam'iyyar PDP na kasa, ya nada Setonji Koshoedo a matsayin sakataren riko na jam'iyyar a matakin kasa. Hakan na kunshe...
Sanata Dini Melaye ya bayyana cewa mako ɗaya kacal INEC ke da shi a gabanta ta hanzarta sake duba kuma ta yi nazari kan zaben Gwamnan jihar Kogi da aka gama.
Rahoton nan ya yi duba ga abubuwan da su ka taimakawa APC wajen nasara a zaben Imo. Za a ji yadda rashin hadin-kai da sauran dalilai su ka jawowa PDP abin kunya.
A zaben Kogi, ba manyan jam’iyyu irinsu APC da PDP kurum ake yi wa hangen nasara ba, akwai wasu manyan ‘yan takaran. Mun kawo bayanin 'yan takaran.
Kotun ɗaukaka ƙara a Najeriya na ci gaba da yanke hukunci a shari'o'in zaɓen 'yan majalisa da aka kai gabanta, mun tattaro wadanda su ka dauki hankalin jama’a
Bayan an yi nasara a kotu, PDP ta ce APC ta na yunkurin tsige mata Sanata daga Majalisa. Jam’iyyar PDP nuna akwai yunkurin soke nasarar Austin Akobundu a kan LP.
Rikicin PDP
Samu kari