Rikicin PDP
Ga dukkan alamu rigimar siyasa a jihar Edo za ta dawo sabuwa yayin Philip Shaibu ya tsallake Gwamna Godwin Obaseki, ya naɗa ma kansa sababbin hadimai.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Kwamared Philip Shaibu ya bayyana cewa shi ɗan APC ne amma abin da ya riƙe shi a PDP shi ne bai sanar da barinta a hukumance ba.
Gwamnatin jihar Edo ta yi martani kan hukuncin kotu inda ta ce har yanzu Philip Shaibu korarren mataimakin gwamna ne kuma ta daukaka kara kan lamarin.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun samu matsaya kan rikicin siyasar jihar Rivers tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom Wike. Sun goyi bayan Fubara.
Mai shari'a James Omotosho na babbar kotun tarayya ta soke matakin tsige mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya mayar da shi kan muƙaminsa.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta sha alwashin sake kwato kujerun shugabbancin da ta rasa a hannun jam'iyyun siyasa. Ta shirya dawowa kan mulki.
PDP ta sake gamuwa da babbar matsala a jihar Ribas bayan kotu ta ba da umarnin dakatar da taron jam'iyyar da aka shirya gudanarwa a ranar 27 ga Yulin 2024.
Matan jam'iyyar PDP sun yi zazzafan zanga zanga a birnin tarayya Abuja suna bukatar a dakatar da shugabar mata ta kasa saboda nuna wariya a shugabancin jam'iyya.
Jigon PDP, Kwamared Usman Okai, ya bukaci tsohon gwamna Nyesom Wike da ya sasanta tsakaninsa da magajinsa Siminalayi Fubara domin samun zaman lafiya a jihar Ribas.
Rikicin PDP
Samu kari