Sheikh Aminu Daurawa
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar cafke wasu matasa 10 a gidan Gala bayan al'ummar Kiristoci sun yi korafi kan bude gidan a tsakiyar unguwa.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya gargadi 'yan daudu da karuwai da su tuba ko kuma su fice daga jihar nan da makonni biyu.
Sheikh Aminu Daurawa ya tabbatar da komawa kan kujerarsa a matsayin shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano. Ya ce za su ci gaba da aikin kawar da badala.
Gwamna Abba Kabir Yusuf da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun sasanta saɓanin da ya shiga tsakaninsu, Hisbah za ta ci gaba da aiki ba sani ba sabo.
Rahotanni sun bayyana cewa manyan malumman Kano ƙarƙashin Sheikh Abdulwahab Abdalla tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun isa fadar gwamnatin Abba.
An bayyana yiwuwar Sheikh Daurawa ya dawo bakin aiki bayan da aka fara sulhu tsakaninsu. An bayyana a baya dalilin da yasa suka samu sabani kan Husbah.
Mataimakin kwamandan Hisbah ya ce shaidan ne ya shiga tsakanin Gwamnan Kano da Aminu Ibrahim Daurawa, ya nuna babu mamaki sun shawo kan Sheikh Aminu Daurawa.
Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya da Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo, sun bayyana rashin jin daɗinsu da kuma yadda suke ganin za a tari hanzarin lamarin.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ismaeel Buba Ahmed, ya yi martani akan sabanin da ya shiga tsakanin Daurawa da gwamnatin jihar.
Sheikh Aminu Daurawa
Samu kari