Jihar Oyo
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya fito ya musanta batun cewa gwamnonin jihohi 36 na kasar nan sun samu karin kudade har N30bn daga gwamnatin tarayya.
Jigon APC a jihar Oyo ya koka kan abinda ya kira rashin adalcin gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu bayan ya samu nasara a zaben shugaban ƙass na 2023.
Gwamnatin jihar Oyo karkashin Gwamna Seyi Makinde ta dakatar da basaraken Ilua daga kan mulki saboda barkewar rikici a kauyuka 2 kuma ana zargin da sa hannunsa.
An yi ta zanga-zanga a fadin Najeriya tun bayan cire tallafin mai da kuma tsare-tsaren da Tinubu ya kawo a bangaren daidaita naira ya kefa mutane cikin wani hali.
Zanga-zanga ta barke a garin Mokolo, jihar Oyo a ranar Litinin kan tsadar rayuwa, tsadar abinci da kuma tabarbarewar tattalin arzikin da kasar ke fuskanta.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya saka ma’aikata hawaye a jihar yayin da ya amince da tsawaita biyan kudaden rage radadin cire tallafi har na watanni shida.
Shugaban kamfanin Access Holdings Plc, Herbert Wigwe, ya yi bankwana da duniya. Mun tattaro muku abin da ya kamata ku sani dangane da rayuwar marigayin.
Dan takarar Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Shittu Ibrahim, ya samu nasarar lashe zaben dan majalisa ta mazabar Saki ta Yamma a jihar Oyo.
Gwamnatin jihar Oyo ta rufe wani babban coci a birnin Ibadan da ke jihar saboda yawan damun jama'ar yankin da kararraki wanda ya hana su sakat a gidajensu.
Jihar Oyo
Samu kari