Jihar Osun
Hukumar EFCC ta kai samame dakunan kwanan dalban jami'ar Obafemi Awolowo da ke Ile-Ife a jihar Osun inda ta kame dalibai fiye da 70 a daren jiya Talata.
Gwamna Ademola Adeleke ya ce ya bai wa masu sukar sa mamaki da suka raina shi saboda yak ware sosai a harkar rawa da irin kokarin da ya yi a fadin jihar Osun.
Shugaba Bola Tinubu ya nada daraktocin hukumomin NIWA da NSC karkashin ma'aikatar Albarkatun Ruwa da sahalewar ministan ma'aikatar, Adegboyega Oyetola.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya kafa dokar hana fita kasashen ketare ga jami'an gwamnati har sai dai da kwakkwaran dalili ko kuma umarnin gwamna.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan wasu matafiya mutum bakwai a jihar Osun. Matafiyan sun mutu ne bayan motarsu ta fada rami.
Rundunar Tsaro NSCDC reshen Jihar Osun, a ranar Litinin, ta yi holen wani malamin makaranta mai zaman kanta, da aka ce sunansa John da wasu mutane biyar, kan lalata
Shugaban jam'iyyar PDP a karamar hukumar Ede ta Arewa, Alhaji Jimoh Oyekanmi ya rasu a jiya Talata 10 ga watan Oktoba bayan kammala aiki a ofishinsa.
Gwamnatin jihar Osun a ƙarƙashin jagorancin gwamna Ademola Adeleke ta sake sanya dokar hana fita a wasu ƙananan hukumomi biyu na jihar saboda rikici.
Ɗaliban jami'ar Obafemi Awolowo da ke Ile-Ife a jihar Osun, sun kulle ƙofar shiga harabar jami'ar domin nuna adawarsu kan ƙarin kuɗin makarantar da aka yi.
Jihar Osun
Samu kari